iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Taron kolin kungiyar Tarayyar Afirka da ke gudana a birnin Addis Ababa na kasar Habasha ya dakatar da matakin bai wa Isra'ila matsayin mamba 'yar kallo a kungiyar.
Lambar Labari: 3486914    Ranar Watsawa : 2022/02/06